iqna

IQNA

mika wuya
IQNA - Mummunan dabi'a na farko da ya shafi halitta shi ne girman kai, kuma a wannan ma'ana, shi ne tushen sauran munanan dabi'u.
Lambar Labari: 3490745    Ranar Watsawa : 2024/03/03

Me Kur’ani ke cewa  (45)
Akwai ra'ayoyi daban-daban waɗanda aka gabatar a matsayin "addini" tsakanin mutane kuma suna da mabiya. A kan wane addini da addini ne daidai, an tabo batutuwa daban-daban, kuma ra'ayin kur'ani a kan wannan lamari yana da ban sha'awa.
Lambar Labari: 3488542    Ranar Watsawa : 2023/01/22

Me Kur’ani Ke Cewa  (28)
Duk da cewa akwai banbance-banbance a wasu ƙa'idodi na aka'id da ƙa'idodi na usul, An gabatar da fassarori daban-daban na waɗannan bambance-bambance, waɗanda wani lokaci suna nuna son kai, wani lokacin kuma na gaskiya. To amma mene ne tushen mafita wajen samar da hadin kai a tsakanin mabiya addinai?
Lambar Labari: 3487802    Ranar Watsawa : 2022/09/04

Shugaba Rauhani na Iran:
Tehran (IQNA) Shugaba Rauhani ya ce canja siyasar Amurka shi ne ba zaben shugaban kasa ba.
Lambar Labari: 3485334    Ranar Watsawa : 2020/11/04

Bangaren siyasa, shugaban kasar Iran Hassan Rauhain ya bayyana cewa, Iran ba za taba mika wuya ga bakaken manufofin Amurka ba, duk kuwa da matsin lamabra da take fuskanta.
Lambar Labari: 3482789    Ranar Watsawa : 2018/06/27

Bangaren kasa da kasa, an kai ani harin ta’addanci a birnin Ikandariya na kasar Masar wanda ya yi sanadiyyar mutuwa da kuma jikkatar mutane.
Lambar Labari: 3482510    Ranar Watsawa : 2018/03/25